Noble Quran » Hausa » Sorah Al-Qadr ( The Night of Decree )
Choose the reader
Hausa
Sorah Al-Qadr ( The Night of Decree ) - Verses Number 5
إِنَّا أَنزَلْنَاهُ فِي لَيْلَةِ الْقَدْرِ ( 1 )  
 
Lalle ne Mũ, Mun saukar da shi (Alƙur'ãni) a cikin Lailatul ƙadari (daren daraja)
وَمَا أَدْرَاكَ مَا لَيْلَةُ الْقَدْرِ ( 2 )  
 
To, me ya sanar da kai abin da ake cewa Lailatul ¡adari?
لَيْلَةُ الْقَدْرِ خَيْرٌ مِّنْ أَلْفِ شَهْرٍ ( 3 )  
 
Lailatul ¡adari mafi alheri ne daga wasu watanni dubu.
Random Books
- ABUBUWAN DA SUKE WARW ARE MUSULUNCI-Formation : محمد بن عبد الوهاب Source : http://www.islamhouse.com/p/339832 
- KYAKKYAWAR SAFIYA-Source : http://www.islamhouse.com/p/156350 
- TUSHE UKU NA MUSULUNCI-Formation : محمد بن عبد الوهاب Source : http://www.islamhouse.com/p/589 
- TAFARKIN SUNNAHTAFARKIN SUNNAH tattaunawa ta ruwan sanyi tsakanin ibnu taimiyyah da ‘yan shi’ar zamaninsaSource : http://www.islamhouse.com/p/172222 
- Qalubale Ga ‘Yan Shi’ah: TAMBAYOYI 70 Waxanda Ba Su Da Amsa-Source : http://www.islamhouse.com/p/156354 















