Noble Quran » Hausa » Sorah Al-Inshiqaq (The Splitting Asunder)
Choose the reader
Hausa
Sorah Al-Inshiqaq (The Splitting Asunder) - Verses Number 25
وَأَلْقَتْ مَا فِيهَا وَتَخَلَّتْ ( 4 )  
 
Kuma ta jẽfar da abin da yake a cikinta, tã wõfinta daga kõme.
يَا أَيُّهَا الْإِنسَانُ إِنَّكَ كَادِحٌ إِلَىٰ رَبِّكَ كَدْحًا فَمُلَاقِيهِ ( 6 )  
 
Ya kai mutum! Lalle ne kai mai aikin wahal da kai ne zuwa ga Ubangijinka, wahala mai tsanani, To, kai mai haɗuwa da Shi ne.
وَيَنقَلِبُ إِلَىٰ أَهْلِهِ مَسْرُورًا ( 9 )  
 
Kuma ya jũya zuwa ga iyãlinsa (a cikin Aljanna), yanã mai raha.
وَأَمَّا مَنْ أُوتِيَ كِتَابَهُ وَرَاءَ ظَهْرِهِ ( 10 )  
 
Kuma amma wanda aka bai wa littãfinsa, daga wajen bãyansa.
إِنَّهُ كَانَ فِي أَهْلِهِ مَسْرُورًا ( 13 )  
 
Lal1e ne shi, yã kasance (a dũniya) cikin iyãlinsa yanã mai raha.
بَلَىٰ إِنَّ رَبَّهُ كَانَ بِهِ بَصِيرًا ( 15 )  
 
Na'am! Lalle ne, Ubangijinsa Ya kasance Mai gani gare shi.
وَإِذَا قُرِئَ عَلَيْهِمُ الْقُرْآنُ لَا يَسْجُدُونَ ۩ ( 21 )  
 
Kuma idan an karanta Alkur'ãni a kansu, bã su yin tawãli'u?
Random Books
- INA ALLAH YA KE?INA ALLAH YA KE? (Nazari Akan Daukakar Allah Bisa Al’arshi A Ra’ayin Magabata Da Na Bayansu)Source : http://www.islamhouse.com/p/259886 
- SU WANE NE MASOYAN AHLUL BAITI ?SU WANE NE MASOYAN AHLUL BAITI ?Source : http://www.islamhouse.com/p/156352 

- Mai Rabon Ganin BaxiMai Rabon Ganin BaxiSource : http://www.islamhouse.com/p/156345 